Labaran Duniya

Abunda Ya Dace Da Ku Kenan Marasa Imani Kowa Ya Kwana Lafiya Shi Yaso Yadda Aka Hukunta Manyan…

Alhamdulillah kowa yaji dadin wannan babbar nasara ta kama wannan Kadurgumin barawo wanda ya zabi mummunar sana’a ta tada hankalin Al’umma yaudai karya ta kare gashi a hannun jami’an tsaro munzo maku dauke da Cikarken Bidiyo
Rahotanni sun tabbar da wannan mutumi Kadurgumin Barawone duba da abunda aka kamashi yana shirin aikatawa Dama ance kulbajima kul badade watara sai Gaskiya tayi halinta abunda mutun ya shuka shi zai girba
Abun ban dariya da Takaici bayan dubu ta cika ya fada hannu sai ya fashe da kuka yana cewa shaidan ya shiga jikinshi shine Dalilin da yasa yake zalintar Mutane ta hanyar hanasu su zauna lafiya
Asirin wannan Mugu ya tonu a lokacin da ya sace wani matashi ya bukachi a turomai Nera dubu dari da Hamsin zamu saka maku cikarken Bidiyo a dangane da wannan Mugun Abu domin ganin yadda aka sami wannan babbar nasara ga cikarken Bidion ūüĎá
Allah yakara shiryamu dama ance komai yanada iyaka yaudai kam wannan Barawo yaga iyakarshi muna fatan kun ga kaf irin abunda yake aikatawa da kuma halin da ya fada bayan an kamashi
Alhamdulillah Anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni masu a sali da inganci a kowace rana munatare daku

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button