Alhamdulillah Aljannu Ma Sun Bi Shehu Aljannu Biliyan 3 Sun Karbi Darikar Tijjaniyya A Wannan Shekarar—Cewar Shekh Dahiru Bauchi

Masha Allah Alhamdulillah Aljannu Bilayan ukku sun karbi Darikar Tijjaniyya Cewar Fitaccen Malamin Addinin musulunci Shekh Dahiru Usman Bauchi
Wannan Sa Ko yayi matukar sa ka farinciki a zukatan yan Darikar Tijjaniyya Na wannan Babbar nasara ta shigar Aljannu Biliyan Ukku Darikar Tijjaniyya
Munzo Maku Dau ke da Cikarken Bidiyo a dangane da wannan abun farinciki wanda mutane dadama sun matukar jin dadin wannan magana ta maulana Shekh Dahiru Usman Bauchi
Fitaccen Malamin Addinin musulunci Sheikh Dahiru Usman Bauchi Ya Cika Shekaru 98 Da Haihuwa A Duniya
Shekh Dahiru Usman Bauchi Shahararren Malamin addinin Islamane a fadin duniya Sannan kuma mataimakin shugaban masu fatawa na Kasar Nijeriya kuma babban Shehin Darikar Tijaniyya ne a Duniya yanada Miliyoyin mabiya
Fitaccen Malamin Addinin musulunci Maulana Sheikh Dahiru Bauchi an haifi Shehu a cikin karamar hukumar Nafada dake jihar Gombe,
Al’umma Wannan Bidiyo dake kasa shine cikarken Bidion wannan sako mai matukar muhimmanci da mukazo maku dauke dashi
Ku tsaya ku kalli wannan Video da ga farko har karshe ga cikarken Bidion 👇
Alhamdulillah Allah yakara shiryamu anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu mai albarka