Labaran Duniya

Alhamdulillah Mun Huta Manyan Shegu Sun Fada Hannu Video Yadda Akayi Nasarar Damke Manyan Barayi

Dama ance abunda ka shuka watarana shi zaka girba yau karya ta kare manyan tsageru sun fada hannu kowa ya huta

Kowa yagaji da wannan tashin hankalin na miyagun mutanan da suka dauki makamin tada hankalin Al’umma yau dai dubu tacika

Kulli a kowace rana dama ana cewa miyagu ku guji aikata mugun abu in yau kune watara ba ku bane Al’umma ku tsaya ku kalli wannan Video

 

Jami’an Tsaro sun sami nasar damke masu tada zaune tsaye kowa yaji dadin wannan nasara wannan Dalilinne yasa mu kazo maku dauke da Vidion wannan babbar nasara

Ku daure ku tsaya kukalleshi Cikarken Wannan Bidio Allah yakara shiryamu Allah ya kara ba jami’an tsaro nasara da sa’ar kama gura gurbin ga cikarken Bidion ūüĎá

 

DANNA NAN KAGANI

Allah yakara shiryamu Al’umma Ananne zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button