Labaran Duniya
Alhamdulillah Shikenan Magana Ta Kare An Zo Gun Kowa Ya Gaggauta Ganin Wannan Bidiyo..

Alhamdu Lillah Shikenan Magana ta kare Ku tsaya ku kalli Cikarken Wannan Bidiyo domin ji da ganin yadda wannan lamari ya kasance
Megirma Shugaban kasar Nigeria Muhammadu Buhari ya saki Sabon Video Dangane da Halinda ake ciki
Shugaban Kasar Nigerian Muhammadu Buhari yaja Hankalin Mutane a dangane da zabe sannan ya bada hakuri akan halinda ake ciki na matsalar kudin kashewa ku tsaya ku kalli Cikarken Wannan Bidiyo shike dauke da wannan Rahoto 👇
DANNA NAN KU KALLI CIKARKEN BIDIYOÂ
Allah yasa ayi zabe lafiya a gama lafiya Muna fatan kun kalli sakon mai girma Shugaban kasa Muhammadu Buhari Al’umma Ananne zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana