Alhamdulillah Ya Fada Hannu Bayan Jimawa Yana Yaye Kayan Al’umma….

Rana Dubu ta Baro daya tak itace ta mai kaya zaka jima kana jefa mutane acikin mugun yanayi rana guda kafada hannu Alhamdulillah a yau dubu tacika
Kullin Anajan hankalin matasa akan kuguji gina rayuwarku a kan mugun tafarki amman wasu basaji sukan biyema son zucuyarsu
Wannan matashi ya fada hannu an kamasa da Laifin Satar Shinkafar Mutane da Kayan Aikin Shinkafar kamar yadda Rahotanni suka Nuna
Mutanan sun dade suna haka tarkon kama masu Aikata masu wannan Mugun abu seyau Allah ya Tona Asiri
Yanzu haka Rahotanni sun Tabbatar anmikashi hannun jami’an tsaro bayan Jikinsa ya fara gaya masa
Allah yakara shiryamu dama duk wanda ya biyema son zuciyarsa tabbas yana tare da wulakanci
Annan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode