Kannywood
Allah Yakara Shiryawa Bidion Jarumar Kannywood Rayya Kwana Chasa’in Maza Da Mata Suna Tikar Rawa…..

Wannan Bidiyo yasa mutane dadama zagin Jarumar Masana’antar Kannywood Rayya Kwana Chasa’in
Rayya Kwana Chasa’in Jarumar Masana’antar Kannywood Ce Sananna Sannan Wadda mutane su ka jima a na cece kuce akan ta
Wannan Bidiyo an daukesane Ranar da suke murnar kammala makarata ma’ana kammala Digiti ita da abokan karatunta
Zaku iya kallo wannan Bidio tanan Allah ya kara shiryamu wannan Shine Cikarken Bidiyon 👇
Allah yakara shiryamu baki daya mutane kuragezagin mutane kome Suke aikatawa kusaba da yi ma mutane fatan Al’kawari
Annan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni Kullin