Duniya Ba Tabbas R.I.P

Allahu Akbar Duniya Kenan Komai Yayi Farko Dole Watara Sai Yayi Karshe Yanzunnan Allah Yayima Dan Takarar Kujerar  Dan Majalisar Tarayya A Jam’iyyar PDP Dr. Bello Halliru Rasuwa 

Qalu Innaliillahi Yanzunnan Rahotanni Ke Fitowa Allah yayima Dr. Bello Halliru Dan Takarar Kujerar Dan Majalisar Tarayya Rasuwa

Duniya Ba Tabbas Sannan Bawajan Zamaba Allan Ya Yiwa Dan Takarar Kújerar Majalíssar Tarayya A Jami’yyar PDP Mai Wakíltar Bírnín Kebbí Kalgó Búnza Abba Dr. Bello Halirú Rasúwa Yanzunnan Rahotanni ke Fitowa

Dama Rayuwa komai yayi farko dole watara sai yayi karshe haka Allah yake tsarinsa Allah Yajíkansa Da Rahamarsa Albarkacin Mai Albarka Fiyayyan Halitta Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam

Mutane dadama sunji wannan mutuwa haka zalika mutane dadama sun zubar da hawaye Rayuwa kenan komai nada iyaka

Rashin Sanin Ranar mutuwar mu yasa akeson mudage mucigaba da Aikata Alkhairi Allah ya gafartama duk wadanda suka rigamu gidan gaskiya

Alhamdulillah Al’umma Ananne zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana muna tare daku

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button