Inganta Lafiya

Azzakarin Ka Zai Mutu Muddin Haka Na Faruwa Dakai Baka Gaggauta Neman Magani Ba—Inji Malama 

Bawan Allah Muddin Azzakarin ka yana irin wannan abu da zamu lissafo lallai a kwai babbar matsala ka Gaggauta Neman magani tunkafin lokaci ya kurena

Azzakarin Da Namiji Na Matukar son Kulawa Sedai wasu kan yi sakaki basa bashi cikarkiyar kulawa wanda hakan kan jefa rayuwarsu a cikin yanayi mara dadi

Muddin Azzakarin ka yana maka wadannan Abubuwa da zamu lissafo ka Gaggauta neman magani a kwai alamomi da yawa amman wadannan sune mafi shahara

 

GASU KAMAR HAKA

 

1. Rashin Tashi Ko Mikewar Azzakari Haka na faruwa Idan an yi tunanin jimai ko kuma samu haduwar jikin namiji da jikin mace

 

2. Gaggawar Ko Saurin Kwantawar Azzakari Abin nufi anan azzakarin zai mike sai dai ba da jimawa ba, sai ya kwanta, yayi lubus tun kafin aje ga saduwa ko kuma da zarar an fara. Ku  lura wannan na da banbanci da saurin kawowa, saboda anan za ta kwanta ne ba tare da mai matsalar ya kawo ba Muna fatan kungane wannan babbar matsalace.

3. Rashin Bukatar Mace Ko Rashin Sha’awa Mai wannan matsala zai ji ba ya sha’awar saduwa da iyali. Ma’ana gaba daya sha’awarsa ta gushe rayuwarsa kawai yake.

 

Muddin kana fama da daya daga cikin wannan abu ukku da muka zayyano lallai dan’uwa ka Gaggauta zuwa ka nemi magani tun kafin karasa mazantakarka

 

Annan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana muna Godiya da sakonni da kuke aikomana dasu na fatan Alkhairi da kuke yimana a kowane lokaci

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button