Labaran Duniya

Bazan Bari Wani Ya Fara Saduwa Da Yataba Shine Dalilin Da Yasa Nake Saduwa Da Ita Inji Mahaifin Da Yayima Yarsa Ciki…..

Da kaina nake saduwa da yata har ta sami ciki nayi hakane saboda banasan wani yafara morar ta gara ni na fara tunda ni ma mabukacine

Asirin Wani magidance ya tonu wanda ya Dirkama yarsa ciki mai shekaru sha’ukku

Mutane Sun yi Tofin Allah wadai da faruwar wannan mugun abu wanda wannan Magidanci ya aikata

Magidancin yace Bazan bari wani Ya rigani saduwa da itaba shiyasa na ke kwanciya da ita duk da yatace

Rahotanni Sun Tabbatar yanzu haka wannan Magidanci wanda  ya aikata wannan mugun abu ya fada hannu

Mahaifiyar yarinyar ita takai kara Ofishin ya sanda akan abimata hakkinta

Diyar tashi mai shekaru 13 wadda yayima ciki ta ce bazata bari a zubar da cikinba sannan asakarmata babanta

 

Al’umma kuciga da ziyartar Wannan Shafi domin jin ya karshan wannan abu zai kaya

Anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi a kowace rana Mungode

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button