Bazan Karaba Sharrin Shaidanne Yasa Na Yima Yata Ciki Inji Mahaifin Da Ya Dirkama yarsa Ciki

Qalu Innalillahi Wa’innailaihirraji’un Wannan abu yayi matukar tada hankalin mutane lamarin wani mahaifi wanda ya Dirkama yarsa ciki Lallai Duniya Tazo Karshe Wannan Mugun Abu ya tsorata mutane
Mutane Dadama sunyi Allah wadai da faruwar wannan mugun abu na wannan Magidanci da ya Dirkama yarsa ciki
Se dai yace sharrin shaidan yasa ya aikata wannan mummunan abu kuma ya tuba yana neman a fuwa a yafe masa bazai sake gigin maimaita wannan mummunan lamari
Rahotanni Sun tabbatar yanzu haka wannan Magidanci yana hannun jami’an tsaro sakamakon Mahaifiyar yarinyar da taji bazata iya hakuraba
Mahaifiyar Yarinyar ta kaishi gaban mahukunta domin a bima yarta hakkinta na Wannan Mugun Abu da Mijinta ya aikara
Munzo Muka dake da Cikarken Bidiyon yadda wannan Mugun Abu ya faru lallai Rayuwa Ta Zama Yadda Ta Zama Allah yakara shiryamu wannan Bidio dake kasa shine cikarken Bidion yadda wannan Mahaifi ya Aikata wannan Mugun Abu ga cikarken Bidion 👇
Allah yakara shiryamu dama ance abunda ka shuka shi zaka girba
Al’umma anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode