Labaran Duniya
DaDumiDuminsa. Kai Tsaye Nasara Ta Doso Videon Yadda Aka Fara Bayyana..

Alhamdulillah sakamakon zabe ya fara bayyana Al’umma ku tsaya ku kalli wannan Video Dake Kasa domin ganin yadda wannan lamari ke kayawa
Bola Ahmad Tunibu Dan Takarar shugaban kasa a Jam’iyyar APC Da Attiku Abubakar Dan Takarar shugaban kasa a Jam’iyyar PDP sune ke kan gaba
Zaku iya kallon kadan daga cikin abubuwan dake faruwa ta wannan Video Dake Kasa ga cikarken Bidion 👇
DANNA NAN KU KALLI CIKARKEN BIDIYOÂ
Rahotanni sun Tabbatar hukumar zabe ta kasa ta dage fadin sakamakon zabe sai gobe da Karfe 11:00 na rana
Allah ya zaba mana shugaba na gari shine fatar Al’umma Jama’a annan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni