Labaran Duniya

DaDumiDuminsa. Komai Yazo Karshe Ya Rinjayesu Alamomi Sun Gama Nuna Tabbas….

Bola Ahmad Tunibu Na Jam’iyyar APC Da Attiku Abubakar Na Jam’iyyar PDP Sune ke Kan Gaba Ku Tsaya Ku Kalli cikarken wannan Bidiyo
Rahotanni sun Tabbatar Ana Cigaba da Kirga Kuri’a ta Al’umma da suka kada domin zabar Sabon Shugaban kasa a Nigeria ku kalli Bidion yadda abun ke gudana
Bola Ahmad Tunibu Yaci Rumfunan Zabe Da Yawa Haka Zalika Shima Attiku Abubakar yaci Rumfunan Zabe masutarin yawa ku kalli Cikarken Rahoto A Wannan Bidiyo ūüĎá
Allah yasa a gama lafiya Al’umma Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu mai albarka domin samun ingantattun Rahotanni a dangane da wannan Lamari na Sakamakon Zabe

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button