Labaran Duniya

DaDumiDuminSa. Magana Ta Kare Anzo Gunda Ake Son A Zo….

Alhamdulillah Anzo gun ku tsaya ku kalli wannan Bidiyo dake kasa domin ganin abunda ya kamata ace kun gani
Kowa yasan zabe yazo wannan dalilinne yasa mukazo maku dauke da abunda ya kamata ace kun gani kun sani tun kafin ranar zabe
Manyan yan Takara Na Manyan Jam’iyyu Gusa Ukku Ake Hasashan Cikin Ukkun Daya Zaici APC Bola Ahmad Tunibu PDA Alh. Attiku Abubakar NNPP Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso
Ku tsa ku kalli Cikarken Wannan Bidiyo dake kasa domin ganin abunda ya kamata ace kun sani dangane da zaben da zai gudana idan kunje kasa Kuri’a Ranar 25/02/2023 ga cikarken Bidion ūüĎá
Alhamdulillah muna fatan kunga cikarken Bidion a dangane da babban shirin wannan Na’ura Allah yasa a gama lafiya Al’umma Ananne zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button