Labaran Duniya

DadumiDuminsa. Magana Ta Kare Shikenan Komai Yazo Karshe Anyi…

Mafi Girman abunda keta kai kawo a kafafen sada zumunta na social media shine halinda Al’umma Nigeria ke ciki Sakamakon Canjin kudi da dena karbar Tsofaffun Kudi ku tsaya ku kalli wannan Bidiyo domin ganin halinda ake ciki

Rahotanni da Dumiduminsu wadannan ke fitowa yanzu suna kara Tabbatar da yadda Al’umma keta kara fusata da jigata sakamakon halinda suka fada sedai kuma

 

Yanzunnan shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi magana mai dadi a dangane da wannan Lamari na karancin kudi da Dena karbar Tsofaffun Kudi ku tsaya ku kalli wannan Video daga farko har karshe

Shugaban kasa yaba bankuna Umarnin Su cigaba da biyan mutane kudi da Tsohuwar Nera Dari Biyu kudai kalli wannan Bidiyo dan ganin Cikarken Rahoto ga cikarken Bidion 👇

 

DANNA NAN KU KALLI CIKARKEN BIDIYO

 

Alhamdulillah Mutane sunji dadin Wannan furuci na mai girma Shugaban kasa Al’umma Ananne zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button