Labaran Duniya
DaDumiDuminsa. Videon Sakamakon Zabe Kai Tsaye Bola Tinubu Da Attiku Abubakar Suke….

Yadda Sakamakon Zaben Shugaban Kasa ke bayyana Bola Tinubu ya fadi a jaharsa ta legas Sannan yaci wasu jahohin Attiku Abubakar yaci Jahar kastina ku tsaya ku kalli Cikarken Bidiyon
Rahotanni sun Tabbatar hukumar zabe ta kasa tana cigaba da sanar da sakamakon zaben na Shugaban kasa
Ku Kalli cikarken Rahoto Video na abunda ke faruwa wajan sanar da sakamakon zaben ga cikarken Bidion 👇
DANNA NAN KU KALLI CIKARKEN BIDIYOÂ
Annan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a dangane da sakamakon zaben muna tare daku a kowane lokaci