Labaran Duniya

DaDumiDumisa. Nasara Daga Allah Take Sun Fara Murna Kai Tsaye Sakamakon Zaben Gwamna Ya Tabbar Da…

DaDumiDumisa. Nasara Daga Allah Take Sun Fara Murna Kai Tsaye Sakamakon Zaben Gwamna Ya Tabbar Da…

Kai Tsaye Sakamakon Zaben Gwamnoni Dayan Majalisar Jaha Ku tsaya ku kalli Bidion dake kasa domin ganin yadda wasu yan takarar ke samun Miliyoyin Kuri’a

A jahar Kano yanzu haka Dan Takarar gwamna na Jam’iyyar NNPP Abba Kabir Yusif shine A Gaba sai dan Takarar gwamna na Jam’iyyar APC Nasiru Yusuf Gawuna

Ku tsaya ku kalli Cikarken Bidiyon dake kasa domin ganin yadda yan Kwankwasiyya suka fara Murnar Gwaninsu Abba Kabir Yusif yana a kangaba ga cikarken Bidion yadda Sakamakon Zaben ke fitowa ūüĎá

Allah yasa a gama lafiya Al’umma Ananne zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button