Labaran Duniya

DaDumiDumisa. Yan Daba Sun Fada Hannu Kada Kuji Tausai Dama Angaya Masu Basujiba Yanzu Gashi An..

DaDumiDumisa. Yan Daba Sun Fada Hannu Kada Kuji Tausai Dama Angaya Masu Basujiba Yanzu Gashi An..

Dama Jami’an Tsaro Sun sha Alwashim  duk wanda yace baxa’a zauna lafiya ba ko baza’ai wannan zabe lafiyaba shima bazai zauna lafiya ba

Al’umma ku tsaya ku kalli Cikarken Wannan Bidiyo domin ganin Yadda wanna lamari ke gudana yadda Jama’a tsaro sukayi Nasarar Kawo Karshan masu Tada Hankalin Al’umma

 

Wannan Bidiyo dake kasa shine kadan daga cikin Abubuwan Dake Faruwa a wannan rana da ake gudanar da zaben gwamnonin da yan Majalisu ga cikarken Bidion 👇

Allah yakara shiryamu Allah yasa mudace Al’umma anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button