Labaran Duniya

Dole Abduljabbar Nasiru Kabara Se Yabar Duniya Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Zai Tabbata Kalli Yadda Za’arataye…

Shekh Abduljabbar Nasiru Kabara Har yanzu yana tsare agidan gyaran hali tun bayan da mai shari’a yayanke masa Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya

Alkali Ibrahim Sarki Yola A kotun shari’ar addinin musulunci a jihar Kano shine ya yake Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya ga fitaccen malamin addinin musulunci Shekh Abduljabbar Nasiru Kabara

An bashi wa’adin kwana talatin ya daukaka kara idan bai gamsu da hukuncin kisa Ta Hanyar Rataya Da Aka Yanke Masaba

Se dai har yanzu Shekh Abduljabbar Nasiru Kabara bai daukaka Karaba sakamakon babu wani Rahoto mai nuna ya daukaka kara Daya fito Har Izuwa Yanzu

Idan Shekh Abduljabbar Nasiru Kabara Bai Daukaka karaba  hakan na nuni da muddin bai daukaka karaba bayan kwana  talatin tabbas za’a ratayeshi nan kusa

Zaku iya kara kallon Video zaman shari’ar yadda aka yankema Abduljjabbarr Nasiru Kabara Hukuncin Kisa Tahanyar Rataya A Kotu Ga Cikarken Bidiyon 👇

Anna zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni

Masha Allah Munzo Karshan Kashi Na Farko Zamu Fara Kashi Na Biyu Gashinan A Kasa

Tatabbata Cewa Shekh Abduljabbar Nasiru Kabara Har yanzu yana tsare agidan gyaran hali tun bayan da mai shari’a Al’kali Ibrahim yayanke masa Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya A Kotun Shari’ar Musulunci

Mai Shari’a Ustas Alkali Ibrahim Sarki Yola A kotun shari’ar addinin musulunci a jihar Kano shine ya yake Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya ga fitaccen malamin addinin musulunci Shekh Abduljabbar Nasiru Kabara An bashi wa’adin kwana talatin ya daukaka kara idan bai gamsu da hukuncin kisa Ta Hanyar Rataya Da Aka Yanke Masaba

Rahotanni Sun Tabbatar Cewa har yanzu Shekh Abduljabbar Nasiru Kabara bai daukaka Karaba sakamakon babu wani Rahoto mai nuna ya daukaka kara Daya fito Har Izuwa Yanzu Te Daliban Shekh Abduljabbar din dasuke Ta nuna rashin Amincewa da wannan lamari

Haka Zalika Muddin Idan Shekh Abduljabbar Nasiru Kabara Bai Daukaka karaba  hakan na nuni da muddin bai daukaka karaba bayan kwana  talatin tabbas za’a ratayeshi nan kusa Al’umma Zaku iya kara kallon Video zaman shari’ar yadda aka yankema Abduljjabbarr Nasiru Kabara Hukuncin Kisa Tahanyar Rataya A Kotu Ga Cikarken Bidiyon

Allah ya Karama Annabi Daraja Al’umma Anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni

KARSHAN KASHI NA DAYA GA FARKON KASHI NA BIYU

Yan Shi’a Suna Goyon bayan Abduljjabbarr Inda Su ka tabbar da Cewa yan siyasa da Malaman Yan Siyasar ke san kashe shekh Abduljjabbarr Nasiru Kabara

Haka Zalika Rahotanni masu fitowa Na Nuna Shekh Abduljabbar Nasiru Kabara Har yanzu yana tsare agidan gyaran hali tun bayan da mai shari’a yayanke masa Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Ustas Alkali Ibrahim Sarki Yola A kotun shari’ar addinin musulunci a jihar Kano shine ya yake Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya ga fitaccen malamin addinin musulunci Shekh Abduljabbar Nasiru Kabara

Mai Shari’a Ustas Alkali Ibrahim Sarki yaba Abduljjabbarr  wa’adin kwana talatin ya daukaka kara idan bai gamsu da hukuncin kisa Ta Hanyar Rataya Da Aka Yanke Masaba Se dai har yanzu Shekh Abduljabbar Nasiru Kabara bai daukaka Karaba sakamakon babu wani Rahoto mai nuna ya daukaka kara Daya fito Har Izuwa Yanzu

Amman Anji Wai wai Akwai wasu Kungiyoyi Dake Kokarin Daukaka Kara akan wannan Shari’a

Amman Fa Idan Shekh Abduljabbar Nasiru Kabara Bai Daukaka karaba  hakan na nuni da muddin bai daukaka karaba bayan kwana  talatin tabbas za’a ratayeshi nan kusa kamar yadda mai Shari yayanke

Haka zalika Zaku iya kara kallon Video zaman shari’ar yadda aka yankema Abduljjabbarr Nasiru Kabara Hukuncin Kisa Tahanyar Rataya A Kotu Ga Cikarken Bidiyon

Alhamdulillah Al’umma Anna zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni

Masoya masu bibiyar wannan shafi muna matukar godiya da irin fatan Alkhairi da kuke yimana a kowane lokaci

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button