Labaran Duniya
Dole Aci Ubaan Ku Asirin Miyagun Mata Ya Tonu Yadda Aka Kamasu Dumu Duma Suna….

Matan Aure Sun Fada Hannu Asirin Azzalimai ya tonu ku tsaya ku kalli Cikarken Bidiyon dake kasa
Kowa Dama Ya Gaji Da Wannan Mugun Abu wanda ya dami mutane Birni Da Kauye yau Allah ya cika dubun wasu matan Aure
Wadannan Mata Sun Hada kai da yan garkuwa da Mutane sukasa aka sace Sirikarsu Mahaifiyar Mijinsu Ga cikarken Bidion yadda aka kama wadannan miyagu 👇
Abun sai Addu’a muna fatan kun kalli abunda ya faru Allah yakara shiryamu Al’umma Ananne zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode