Labaran Duniya

Haka Shine Dai-dai Shima Yaji Idan Akwai Dadi Kada Ku Ji Tausan Sheger Anyi Nasarar….

Dama ance komai yayi farko dole watara sai yayi karshe yau Allah ya kawo karshan Miyagun mutane wadanda suka hana mutane su zauna lafiya ku tsaya ku kalli wannan Bidiyo dake kasa Daga Farko Har Kashe
Al’umma sunji dadi kawo karshan rayuwar wadannan shaidanu wadannan suka hana mutane su zauna lafiya ta hanyar tada masu hankali sata da kashe kashe
Wannan Bidiyo dake kasa shine cikarken Bidion yadda aka kawo karshen zalincin wadannan Azzalimai yan tada zaune tsaye ku tsaya ku kalla daga farko har karshe ga cikarken Bidion ūüĎá
Alhamdulillah dama ance komai yayi farko dole watara zai yi karshe yaudai mum huta
Jama’a Anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button