Labaran Duniya

Ikon Allah Wannan Ango Yaba Mutane Mamaki Kun Ganshi A Kasa Warwas Dadi Haukane Haba Mutane.

Rahotanni sun Tabbatar da wani ango ya fadi warwas a banar jama’a ga mutane a kewaye da su shi da Amaryarsa

Wannan Abun Mamaki Ya faru a kasar Uganda Wani Ango a Uganda Ya fadi warwas a bainin Jama’a

Yayin Da Yake kokarin daga Amarya Sama domin su rausaya  A wajan liyafar Bikin Su

Yana faduwa mutane suka barke da dariya wanda hakan yasa yaji kunya  matuka yagaza mikewa  har saida Amaryar ta duka da kanta ta dakko abinta

Irin Wannan shagali tsakanin ango da Amarya idan Anyi aure kusan a yanzu ko ina ana yinsa za’a iya cewa yazama ruwandare

Wannan rahoto ya tabbatar da cewa awajan wannan shagalin biki Ango a Uganda Ya fadi warwas a bainin Jama’a

 

Yayin Da Yake kokarin daga Amarya Sama domin su rausaya  A wajan liyafar Bikin Su

Al’umma Ananne zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button