Duniya Ba Tabbas R.I.P

Innaillahi Wa’innailaihirraji’un Komai Yayi Farko Dole Se Yayi Karshe  Mutane Kuji Tsoran Allah Gaskiyar Magana Akan Mutuwar Dahiru Bauchi

Mutane kuji Tsoran Allah komai yayi farko dole watara sai yayi karshe wannan sam ba tarbiya bace sannan ba halin kwarai bane muna magana akan abubuwan dake faruwa Yanzunnan

 

Mun lura da abubuwan da ke ta faruwa a kafafen sada zumunta na Social media wanda hakan kan tada hankalin Al’umma wannan dalilinne yasa muka Gaggauta kawo maku wannan Rahoto

Photuna Da Rubuce rubuce nata yawo a kafafan sada zumunta na social media A kan Fitaccen Malamin Addinin musulunci Shekh Dahiru Usman Bauchi Ya Rasu wannan ba gaskiya bane malan yana Raye

 

Mutane kuji Tsoran Allah wannan magana sam ba Gaskiya bace Rahotanni Sun nuna Malamin Addinin musulunci Shekh Dahiru Usman Bauchi yananan lafiya kalau a cikin koshin Lafiya

Wasu ke zama su tsara rubuce rubuce dan kawai su tada hankalin Al’umma lallai ku Gaggauta toba wannan ba hanya bace mai bullewa

 

Allah yakara shiryamu rayuwa ta zama yadda Tazama zukatan mutane sun bushe Mutuwama so ake a maidata abun wasa Hakanan se mutun ya zauna ya tsara zancen karya akan wani ya mutu

Rahotanni Sun Tabbatar Shekh Dahiru Usman Bauchi yananan Lafiya kalau Acikin daraja Da Aminci Allah ya karama Malan Lafiya

Al’umma anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button