Innalillahi Abunda Ake Gudu Kenan Gashi Kuma Ya Faru Rigima Ta Barke Akan….

Wannan Lamari ya munana dama kuma abunda ake gudu kenan gashi ya fara faruwa akan sauya sabbin kudi duba da yadda mutane ke shan wahala a halinda ake ciki yanzu wanda har takaiga ana fada na bige bige Acikin Banki wanda jiya haka ta fatu a Lagos
Yanzunnan Mai girma Gwamnan jahar Kaduna Malan Nadiru El Rufa’i ya fidda tsoro yayi magana ma’ana ya fede biri har wutsiyarsa akan wadanda suka jefa mutane acikin mugun yanayi sakamakon wannan chanjin kudi munzo maku dauke da Cikarken Bidiyo
Damadai mutane sun jima da fusata sakamakon irin bakar wahalar da suke sha A Bankuna wajan fitar da sabon kudi wanda hakan yasa Suka hasala suke jifar manyan yan Siyasa yayi Kamfe wanda Har Mai Girma Shugaban Kasa Yasha Jifa A Katsina Da Kano
Malan Nasiru El Rufa’i ya bayyana sirrin Boye Acikin Wannan Bidiyon da zamu saka maku ku tsaya ku kalleshi daga farko har karshe domin ji da ganin halinda ake ciki ga cikarken Bidion 👇
Allah ya kawo mafita wannan lamari sai Addu’a anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode