Labaran Duniya

Innalillahi Abunda Ake Gudu Ya Faru Qalu Innalillahi Wa’innailaihirraji’un Badiyon Yarda…..

Innalillahi dama wannan shi ake gudu ya faru gashi kuma ya fara faruwa Al’umma ku tsaya ku kalli wannan Bidiyo da zamu saka maku a kasa wannan abu ya kazanta

Rahotanni sun Tabbatar da yadda mutane suka fara matukar fusata sakamakon wannan doka ta dena karbar Tsofaffun Kudi gashi babu wadatattun sababbun kudin a hannun Al’umma

Ku tsaya ku kalli Cikarken Wannan Bidiyo dake kasa shine cikarken wannan Rahoto abun sai Addu’a Allah ya kawo mafita Lallai mutane na cikin yanayi ga cikarken Bidion ūüĎá

DANNA NAN KU KALLI CIKARKEN BIDIYO

 

Muna fatan kun kalli wannan Video daga farko har karshe Allah ya kawo mafita komai ya wuce

Al’umma Ananne zamu dakata maku da wannan Rahoto A Wannan Lokaci muhadu a karo nagaba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button