Kannywood

Innalillahi Adam A Zango Wannan Lamari Sai Addu’a Yanzunnan Ya Sake….

Tofa Jikin Mata Yayi


Sanki Sakamakon Wannan Bidiyo Da Adam A Zango ya saka Yanzu Yanzunnan munzo maku dauke da Cikarken Bidiyon

 

Adam A Zango ya sake magana a karo na biyu a dangane da Lamarin rayuwar sa ku tsaya ku kalli Cikarken Bidiyon da ke kada

Idan baku mantaba Jarumin Masana’antar Kannywood Adam a Zango ya saki wani Bidiyo wanda yake fadar halinda yake ciki shi da matarsa Wanda mutane dadama sun tausaya masa

 

A wannan Bidiyo kuma yake tabbatar da cewa har abada bazai sake yin Aureba mata da yawa sun nuna a yanzu suna kaunar Jarumin da Aure

Ku tsaya ku kalli wannan Bidio domin ganin abunda adam a Zango ya sake fada ga cikarken Bidion ūüĎá

DANNA NAN KU KALLI CIKARKEN BIDIYO

 

Allah yasa mudace Allah ya daidaita abun sai Addu’a Allah yakara Shiryamu muna fatan kun kalli Cikakkun Rahotanni daga farko har karshe

Anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a Kullin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button