Kannywood

Innalillahi Ado Gwanja Ya Sake Sabuwar Waka Mai Tada Sha’awar Balagaggun Mata Sun Sami….

Bayan An gama yayi Chass, Anyi Na Warr, Ado Gwanja ya Saki wata Sabuwar waka mai take Luwai yanzu haka a kafafen sada zumunta na social media munzo maku dauke da yadda mata suka fara hawan wannan waka

 

Anyi Tunani Ado Gwanja Ya Tuba da Sakin Kalar Wadannan Wakoki Kwatsam Se gashi  Ado Gwanja Ya Sake sakin wata Sabuwar waka mai suna Luwai

Yanzu haka mata da maza sun Fara raja’a wajan hawan wannan waka a kafafen sada zumunta na social media

 

Idan baku mantaba a baya akwai Abubuwa dadama da suka faru akan sakin wakar Warr

Mutane suna zargin wakokin da ado Gwanja ke saki wakokine marasa anfani ga Al’umma sannan wakokine na lalata tarbiyar Mutane musamman yara masu tasowa

Wanda a baya seda wani lauya ya shigar dashi kara akan yana haifar da abunda ke lalata tarbiyar yayan hausawa

 

Se dai tun wannan Lokaci Ado Gwanja yace shifa ba mai bada tarbiya bane shi mawakine kowa shi zaiba gidanshi tarbiya bawai ado Gwanja zai zo ya ba yaranka tarbiyaba

Al’umma zamu saka maku Sabon Faifan Video wannan waka ta matashi Ado Gwanja domin ganin Sabon salon da ya sake bullowa dashi

 

Allah yakara shiryamu wannan Bidio dake kasa shine cikarken Bidion wannan waka mai suna Luwai ta matashi Ado Gwanja ga cikarken Bidion 👇

DANNA NAN KAGANI 

Allah yakara shiryamu anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode muna tare daku

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button