Labaran Duniya

Innalillahi Asiri Ya Tonu An Kama Masu Zina Da Matar Aure Sun Bata Darikar Tijjaniyya Har Ta Haihu

Qalu Innalillahi Wa’innailaihirraji’un Yanzunnan Rahotanni ke Tabbatar Da an kama matasa guda aukku Da Laifin Zina Da Matar Aure Sun Bata Darikar Tijjaniyya A Jahar Katsina Munzo maku dauke da Cikarken Bidiyo

Mutane Dadama sunyi Allah wadai da faruwar wannan mugun abu duba da yadda lamarin ke ta kai kawo matar da abun ya faru da ita matar aurece mijinta ba Mazauni bane

 

Rahotanni Sun tabbatar mijin yakai shekara daya da Rabi baya gida Watarana ya dawo ya tarar da matarshi ta haihu hakan ya tada kura duba da yasan bai barta da cikiba

A Lokacin da aka fara gudanar da bincikene matar ta nuna wadannan matasa guda Ukku tace tabbas sune sukayi zina da ita amman ta yaddane saboda su bata Darikar Tijjaniyya munzo maku dauke da Cikarken Bidiyo a dangane da wannan Mummunan Lamari

 

Wannan Bidio dake kasa shine cikarken Bidion yadda wannan mata da Matasa suke fadar Abun da ya faru ga cikarken Bidion

Allah ya kara shiryamu  Yanzu haka suna hannun Rundunar Jami’an Tsaro na yan sanda Jahar Katsina ana cigaba da gudanar da Bincike isan ya tabbata sune  a hukuntasu daidai da abunda suka aikata

 

Abun Sai Addu’a Allah yakara shiryamu anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button