Innalillahi Da Rana Tsaka An Kama Kwarto Ya Na Gini Ta Kasa Zuwa Dakin Tsohuwar Budurwar Shi Dan Yarika Zina Da Ita

Qalu Innalillahi Wa’innailaihirraji’un me mutane sukesan komawane wannan mummunan raryuwa dame tayi kama anyi nasar kama wani Kadurgumin Kwaro
Kwarto shine wanda yake shiga gidan mutane ma’ana gidan matan aure ya dannesu ta Karfin tsiya yayi lalata dasu yau Allah ya tona asirin wani Kwarto
Mutane sukan hukunta Kwarto hukunci mai muni duk yayin da ya shiga hannu kamar yadda ya faru ga wannan bawan Allah wanda ya fada hannu
Munzo maku dauke da Cikarken Bidiyon yadda aka sami babbar Nasarar Damke wannan Kadurgumin Kwarto
Damadai ance kome zaka aikata ka aikata Alkhairi saboda gudin ranar cikar dubu Allah yakara shiryamu
Mutane sun fusata matuka duba da yadda aka kama wannan mutumi da kuma yanayin da aka sameshi
Wannan Bidio dake kasa shine cikarken Bidion yadda wannan Kadurgumin Kwarto ya fada hannu ga cikarken Bidion 👇
Allah yakara shiryamu Al’umma Ananne zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana muna Godiya Sosai Sosai da irin sakonnin fatan Alkhairi da kuke aiko mana