Labaran Duniya

Innalillahi Dalleliyar Budurwa Tana Neman Namiji Lafiyayye Wanda Zai Dirka Mata Ciki Ta Biyashi Nira Million Biyar 

Rahotanni Da Dumiduminsu sun Tabbatar Dalleliyar Budurwa tana neman namiji Lafiyayye Wanda Zai Dirka mata chiki ta biyashi nera million biyar kudi kasa

 

Tofa Lamarin duniya sai Addu’a yanzunnan Rahotanni ke fitowa wata Kyakkyawar Budurwa mai shekaru kimanin Ashirin tana neman Zazzafan namiji Lafiyayye wanda zai mata ciki ta biyashi zunzurutun kudi nera million biyar

 

Rahotanni Sun tabbatar da wannan Budurwa tana zaune a garin abuja sannan duk wanda yayi mata cikin bayan ta haihu babu ruwanshi da dan da tahaifa Sannan zata ba shi nera million biyar

Tunda Wannan Rahoto ya bayyana a kafafen sada zumunta na social media maza keta kai kawo har dai izuwa yanzu batakaiga zabar wansa zai mata wannan aikiba idan zaka iya zaka iya mana magana ta bangaran wajan Comment idan kuma akwai sakon da zaka bada a sanar da ita ko a sanar da mutane zaka iya yi mana magana a wajan Comment

 

Allah ya kara shiryamu Anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button