Duniya Ba Tabbas R.I.PLabaran Duniya
Innalillahi Duniya Ba Tabbas Yanzunnan Allah Yayima Kamal Aboki Rasuwa

Qalu Innalillahi Wa’innailaihirraji’un Yanzunnan Allah Yayima Fitaccen Jarumin Masana’antar Kannywood Sannan Fitaccen mai wasan Barkwanci Kamal Aboki Rasuwa
Marigayi Kamal yayi hadarin Motane akan Hanyar Maiduguri zuwa kano
Rayuwa kenan Duniya babu tabbas mutane dadama sunji wannan Mutuwa Sannan sunata Addu’a Allah ya gafarta mashi
Damadai haka rayuwa take babu wanda yasan yaushe zaibar duniya
Kamal aboki na zaune da mutane lafiya sannan yanata samun Kyakkyawar sheda Allah yagafartamashi Albarkacin Fiyayyan Halitta Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam
Alhamdulillah Al’umma anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana