Labaran Duniya
Innalillahi Madugu Ya Fusata Videon Yadda Yan APC Suka Kasher Yan Kwankwasoyya A Kano…..

Qalu Innalillahi Wa’innailaihirraji’un Haba mutane abun ya fara zama Hauka ku tsaya ku kalli wannan Bidiyo
Mutane sunyi tir da Allah wadai da faruwar wannan mugun abu na farmakar yan kwankwasiyya da Akayi ku kalli Cikarken Rahoto a wannan Video Dake Kasa
Kwankwasiyya tafiyace ta Eng. Rabi’u Musa Kwankwaso Dan Takarar Shugaban kasa A Jam’iyyar NNPP ku tsaya ku kalli Cikarken Bidiyon abunda ya faru daga farko har karshe ga cikarken Bidion 👇
DANNA NAN KU KALLI CIKARKEN BIDIYO
Allah ya kara shiryamu Malamai da Jami’an Tsaro suna kara jan Hankalin matasa kudena bari ana anfani daku ana tada zaune tsaya Al’umma Ananne zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu mai albarka