Labaran Duniya

Innalillahi Mata Masu Zaman Kansu Karuwai Sun Saki Sabon Bidiyo Don Nunama Duniya Halinda Suke Ciki.

Innalillahi Tofa Al’umma ku tsaya ku gani daga farko har karshe Lallai lamari ya kazanta mata masu zaman kankin kansu karuwai Sun…

 

Karuwai Sun koka akan yadda mutane ke matukar son biyan bukata dasu sedai kuma idan sun biya bukatar basa basu kudi a hannu saidai Trasfar wanda hakan yana ja masu Asara

 

Inda suke jan hankalin mahukunta akan wannan matsala ta karancin kudi tana nema ta lalata masu kasuwancinsu akan a daure a dau matakin da bazasu cutuba

Karuwan sun kara da cewa tunda aka fara wannan matsala ta rashin garin kudi suka fada cikin mugun yanayi inda suke rokon ayi Hakuri kodan su

Allah ya kara shiryamu wannan shine kadan daga cikin wannan Rahoto annan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu mai albarka Mungode

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button