Labaran Duniya
Innalillahi Matashi Ya Muyu Tsirara Tumbur Haihuwar Uwarshi Yana Kallo Fina finan Batsa

Qalu innaillahii Duniya Ba Tabbas wani matashi ya mutu tsirara Haihuwar Uwarshi Yana Kallo Fina finan banza wannan Al’amari ya tsorata mutane
Rahotanni Sun tabbatar da mutuwar wani saurayi mai kananan shekaru ya mutu tsirara yana kalon Videon Banza na turawa
Mutane sun matukar kaduwa sakamakon wannan mutuwa ta wannan matashi
Wannan Rahoto ya fitone ta majiya mai karfi a bakin wani Fitaccen Malamin Addinin musulunci wanda munzo maku dake da Cikarken Bidiyo
Allah yakara shiryamu babu wanda yasan yaushe zai mutu ko me yake zai mutu Allah kayi mana Kyakkyawan karshe
Wannan Bidio dake kasa shine cikarken Bidion yadda wannan Al’amari ya faru Ga cikarken Bidion 👇
 Mutane sunyi Addu’a Allah ya gafartamasa Sannan malamai sun ja hankalin Al’umma akan Muji tsoran Allah a cikin kowane kalar Al’amari
Allah yasa Mugama Da Duniya Lafiya Anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana muna tare daku mungode