Innalillahi Mugun Abu Kasa Taki Karbar Wata Mata Bayan Ta Mutu Tana…..

Qalu Innalillahi Wa’innailaihirraji’un ta mutu kasa taki karbar gawarta anyi yin Duniya abun yaci tura munxo maku da Bidiyon yadda wannan mummunan lamari ya faru Al’umma muji Tsoran Allah wannan musifa dame tayi kama
Allah yasa Mugama Da Duniya Lafiya Wannan lamari yayi matukar tada hankalin Al’umma duba da yadda gawar wannan mata ta kasance
Zamu saka maku cikarken Bidion dan gane da wannan Baiwar Allah wadda ta mutu kasa taki karbarta han kalin mutane ya tashi Sakamakon ganin wannan Lamari
Rahotanni Sun tabbatar wannan abu ya farune a kasar Niger Haka Zalika wannan Faifan Video ya karade kafafen sada zumunta na social media
Wata majiyar ta tabbar da wannan mata da ta mutu mawakiyace ma’a shahararrar mawakiyace se dai wasu kuma sunce sarau niyace
Zamu saka maku cikarken Bidion da zaku kalla domin kuga komai da idan ku Allah yasa Mugama Da Duniya Lafiya Wannan lamari akwai ban tsoro
Wannan Bidio dake kasa shine cikarken Bidion yadda wannan Mugun Abu ya faru ga cikarken Bidion 👇
Alhamdulillah muna fatan kunga yadda wannan abu ya faru Allah yasa mudace Al’umma anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode