Labaran Duniya

Innalillahi Mun Shiga Ukku Dama Abunda Ake Gudu Kenan Gashi Kuma Ya Faru Seda Aka…..

Qalu Innalillahi Wa’innailaihirraji’un Dama wannan shi ake gudu ya faru gashi kuma a yanzu ya fara faruwa hakan kuma zai iya haifar da komai ku tsaya ku kalli Cikarken Bidiyon wannan Rahoto

 

Rahotanni Sun Tabbatar Wannan Mummunan Lamari ya fara samo asaline sakamakon shigar wasu daga cikin Malaman Addinin musulunci cikin siyasa wadanda suke tallata yan Siyasa a Masallaci

 

Abun ba dadin Gani Amman Zamu saka maku wani Bidiyo Ku tsaya ku kalli yadda Malaman suka fara fusata Suka fara binciko bayanan Malamai yan uwansu suna tona masu Asiri Sakamakon banbancin Ra’a

Mutane Dadama sunyi Allah wadai da ganin wannan abu Mara dadi Allah yakara shiryamu ga cikarken Bidion dake dauke da Rahoto ūüĎá

DANNA NAN KU KALLI CIKARKEN BIDIYO 

 

Muna fatan kun kalla daga farko har karshe Abun sai Addu’a Allah yakara shiryamu amman tabbas wannan bai daceba Mutane Al’umma Ananne zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button