Kannywood

Innalillahi Murja Ibrahim Ta Shiga Ukku Bidiyon Yadda Aka Iza Keyar Murja Ibrahim Kunya Zuwa Gidan Yari

Rahotanni da Dumiduminsu suna tabbatar da cewa fitacciyar Jarumar Tiktok kuma Jarumar Masana’antar Kannywood Murja Ibrahim Kunya na gidan gyaran hali tsare munzo maku dauke da Cikarken Bidiyo yadda wannan lamari ya faru

Dama idan baku mantaba Rahotanni sun ta yawo a baya akan jami’an tsaro na yan sanda jahar Kano sun kamata inda ake zarginta da aikata lefuka guda biyu a yau wajan zaman kotu Alkali ya turata Izuwa gidan gyaran hali ku tsaya ku kalli Bidion da zamu saka maku domin ganin yadda abun ya faru

 

Ana zargin Fitacciyar Jarumar Tiktok Murja Ibrahim Kunya da Yada kalaman Batsa da shigar batsa da yima abokan Tiktok dinta sharri kamar yadda Rahotanni suka bayyana

 

Idris Mai Wushirya da Aisha Najamu Jarumar Shirin Izzar So suka Shigar da ita kara akan tayi masu Bidion cin zarafi

Wannan Bidiyon dake kasa shine cikarken Bidion yadda wannan lamari ya faru ga cikarken Bidion 👇

DANNA NAN KAGANI 

Allah ya kara shiryamu dama an jima ana jan hankalin Murja Ibrahim Kunya akan ta rage wasu abubuwan da take aikatawa

Annan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button