Labaran Duniya

Innalillahi Sabuwar Rigima Ta Barke A Masana’antar Kannywood Akan…..

Tofa! Yanzunnan Rahotanni Ke Fitowa na abunda ke faruwa Munzo maku dauke da Cikarken Bidiyo Sabuwar Rigima Ta Barke A Masana’antar Kannywood Tskanin Dauda Kahuta Rarara Da Naziru Sarkin Waka

 

Dauda Kahuta Rarara Kowa yasan kashin bayane shi wajan Tallata Dan Takarar shugaban kasa a Jam’iyyar APC Bola Ahmad Tunibu

Haka Zalika shima Naziru Sarkin Waka kashin bayane wajan Tallata dan Takarar shugaban kasa a Jam’iyyar PDP Attiku Abubakar

 

Rahotanni sun Tabbatar Da wannan Rigima ta fara faruwane bayan Yan jarida sun zanta da Naziru Sarkin Waka Inda a cikin zanchanshi yake cewa an bashi Nera Million 150 da motar Million 80 saboda yabar Tafiyar Attiku Abubakar ya koma wata tafiyar sedai Naziru yace yaki karba

 

Kwatsam sai ga dauda Kahuta Rarara ya karyatashi a wani faifan Video inda Dauda Kahuta Rarara yake cewa Naziru Ya Dauka Shirin Fim Din Labarina ake shi yasa ya fadi wannan zance

Wannan Bidion dake kasa shine cikarken Bidion yadda wannan lamari ke guda nuwa Ga cikarken Bidion ūüĎá

DANNA NAN KAGA CIKARKEN BIDIYO 

 

Allah yasa mudace Al’umma anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button