Labaran Duniya
Innalillahi Wa’innailaihirraji’un A Ido Kamar Bazai Iyaba Bidion Yadda Aka Kama…..

Alhamdulillah Dama ance komai yayi farko dole watara sai yayi karshe Allah ya tonama Miyagun bayi Asiri wadanda su ka zabi Harkar tada zaune tsaye kowa ya huta da sharrin miyagu yanzu haka Sun fada hannu abun takaici hadda tsoho dan shekara 62 cikin wadannan shaidanu
Al’umma sunyi farinciki da wannan babbar nasara da Jami’an Tsaro na yan sandan Jahar Kano ta samu na kama wadannan bata gari Munzo maku dauke da Cikarken Bidiyo
Yanzu haka suna tsare ana cigaba da gudanar da bincike Domin zakulo sauran abokan tada zaune tsayan nadu
Dana ance kome kake aikatawa dole akwai ranar cikar dubu Alhamdulillah a yau dubunsu ta cika
Yan Bindigar ne marasa imani na gaske Amman yau karshan rashin imanin su yazo ku tsaya ku kalli Cikarken Bidiyon mugun abunda wadannan miyagu suke aikatama mutane wanda acikinsu wani kai tsaye yake fadar mutanan da ya kashe
Wannan Bidio dake kasa shine cikarken Bidion abunda wadannan shaidanu suke aikatama Al’umma ga cikarken Bidion 👇
Alhamdulillah muna fatan kun gani daga farko har karshe dama ance komai yanada iyaka Al’umma sun Matukar jin dadin wannan nasara da Jami’an Tsaro na yan sanda jahar Kano suka samu
Allah yakara shiryamu Al’umma Ananne zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode muna tare daku