Duniya Ba Tabbas R.I.PLabaran Duniya

Innalillahi Wa’innailaihirraji’un Allahu Akbar Wannan Matashi Mai Suna Kawu Idi Ya Rasu Muna Barar Addu’a

Duk mai rai mamacine duk yadda ake jin dadin rayuwa a duniya ko kakejin rashin jin dadi dole watara se ka barta Rayuwa nada iyaka

Innalillahi Yanzunnan Allah Yayima Kawo Idi Rasuwa Za’ayi jana’izarsa a Unguwar Kasuwar Tare A Gobe a garin Gaidam dake jahar yobe Allah ya gafartamasa

Kamar yadda kake ganin wani ya rasu anata fadin ya rasu kamar hakane kaima a kowane Time zaka iya barin Duniya wannam Dalilinne yasa ake son a dage wajan aikata Al’amari da zama da mutane lafiya

 

Allah ya gafartama Kawu Idi Al’umma Ananne zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a Kullin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button