Innalillahi Wa’innailaihirraji’un Dama Abunda Ake Tsoro Kenan Bideyon Yadda Aka….

Qalu Innalillahi Dama Abunda Ake Gudu Kenan Allah ya kawo mafita Ku tsaya ku kalli Cikarken Bidiyon yadda mutane suka rasa ina zasukai kudi sakamakon yadda dokar Hana karba Tsofaffun takardun kudi ta fara Aiki
Rahotanni sun Tabbatar da yadda Jama’a ke kai kawi a reshan bankunan CBN domin su rabu da Tsofaffun takardun kudi na nera Dari Biyar da Nera Dubu Daya
Dazu Dazu Mai girma Shugaban kasar Nigeria Muhammadu Buhari ya kara jaddawa a wani faifan Bidiyo Nera Dari Biyuce kadai Za’a cigaba da anfani da ita na tsawon kwana 60 Dari Biyar da Nera Dubu Shikenan
Ku Kalli cikarken Rahoto a wannan Video Dake Kasa ga cikarken Bidion 👇
DANNA NAN KU KALLI CIKARKEN BIDIYO
Allah ya kawo mafita abun sai Addu’a muna fatan kun kalla daga farko har karshe Anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode