Labaran Duniya

Innalillahi Wa’innailaihirraji’un Mutun Takwas Sun Mutu Yan Gida Guda Uba Da Uwa Da Yaransu Duka Sakamakon…..

Innalillahi Wa’innailaihirraji’un Wannan mutuwa tayi matukar girgiza mutane duba da yadda gabaki daya yan gida gudane suka mutu su takwaas

 

Tabbas duniya ba wajan zama bace kana taka Allah yana nashi wannan lamari ya Farune a Unguwar Kwanar Ojo Cikin Garin Zaria  Ranar Laraba

 

Rahotanni sun Tabbatar wannan bayin Allah sun Rasa rayukansune Sakamakon Gobara data kama gidansu cikin Dare yanzu haka An sallacesu

Allah ya gafar ta masu dama duniya batasa tabbas Allah yasa Mugama Da Duniya Lafiya Al’umma anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode muna tare daku

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button