Labaran Duniya

Iskanci Da Rana Tsaka A Gidan Surukai An Kama Saurayi Da Buduruwa A Zaure Makale Da Juna

Qalu Innaillahii Iskanci Da Rana Tsaka A Gidan Surukai An Kama Saurayi Da Buduruwa A Zaure Makale Da Juna

Wannan Mugun Abu yaba mutane mamaki kowa yasan gidan Surukai gidan kunyane amman a yau bushewar zuciyar mutane yakaiga fara aika Iskanci agidan

Wannan Lamari yaba mutane mamaki Rahotanni Sun tabbatar saurayi da Budurwar sun jima suna Soyayya a she sheke aya kawai suke

Majiya ta tabbar saurayin yana zaure da Budurwar suna hira kwatsam akaga  wannan mugun abu

Mutane na Cikin gida zaune se ga Bunsuru ya shigo da Jibgegen wando a saman bayanshi a she Lokacin da saurayin ya cire wando a kan bunsurun ya dora shi kuma yaji nauyi ya kara gaba da wandon

Mutanan gida na ganin haka suka mike tsaye  aka dauko Jibgegen wando aka nufo kofar waje ana zuwa aka tarar da Saurayi makale da Budurwar suna tsotsar juna

 

Innalillahi wannan lamari yaba mutane dadama mamaki Saurayin naganin an ganshi ya zabga a guje ba wando yayi waje Allah yakara shiryamu

Muna kawo Kalar wadannan Rahotanni saboda iyaye kukara dagewa wajan kulawa da Tarbiyar yayanku musamman mata kungadai har gida wannan saurayi ya biyota ina ga an fita waje

 

Allah yakara shiryamu anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button