Labaran Duniya

Kada Kuji Tausan Dan Iska Karshan Shaidani Yazo Yace Saboda Yayi Kudi Yake Luwadi Da Kananan Yara Yanzu Haka Ya Lalala Yara Goma Sha Biyu….

An kamashi dumu duma yana Lalata Rayuwar kananan yara ta hanyar yin luwadi dasu yanzu haka ya lalata rayuwar kananan yara goma sha biyu munzo maku dauke da Cikarken Bidiyon yadda aka kama wannan shege
Rahotanni sun Tabbatar  karshan Kasurgumin dan iska yazo Allah ya chika dubunsa asiri ya tonu yana lalata da kananan yara yan garinsu yan Unguwar su
 Iyayan yaran da Al’ummar  sunyi Allah wadai da wannan mugun abu mutane sunso abarsu su halakashi
Yanzu haka yana hannun jami’an tsaro munzo maku dauke da Cikarken Bidiyo a dangane da mugun abunda wannan shaidani ya Aikata ma yara goma sha biyu dama ance abunda ka shuka shi zaka girba
Rahotanni sun Tabbatar Mugun yace yana Luwadi da kananan yarane saboda yayi kudi amman shekara 3 kenan beda ko sisi shima malamin su ya koyamai wannan mugun Aika aika
Wannan Bidiyon dake kasa shine cikarken Bidion a dangane da wannan mugun bawa yadda iyayan yara da Jami’an Tsaro da shi kansa sukayi magana ga cikarken Bidion 👇
Abun sai Addu’a Allah yakara shiryamu Al’umma Ananne zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button