Labaran Duniya

Kada Kuji Tausayin Muguwa Mai Mugun Hali Wannan Shine Daidai Ta Jefa Kanta A Musifa

Qalu Innalillahi Wa’innailaihirraji’un San duniya ya jefa rayuwar wannan baiwar Allah a cikin mummunar musifa dama an ce abunda ka shuka shi zaka girba Munzo maku dauke da Cikarken Bidiyon abun da wannan mata ta aikata ta fada wannan tashin hankali

 

Wannan baiwar Allah ta fada Mummunar Musifa ne sakamakon yadda da bokaye dama dai kullin ana jan hankalin mata akan su guji zuwa wajan bokaye da matsafa

Amman saboda tsabar kaunar Duniya sam basaji basa gani kullin cikin zuwa wajan bokaye suke Wanda hakan yasha jefa mata a mugun yanayi kamar yadda ya faru da wannan Baiwar Allah

Abunda ya faru da wannan baiwar Allah zai iya zama darasi ga wasu matan wannan dalilinne yasa mukazo maku dauke da Cikarken Bidiyo a dangane da abunda ya faru da rayuwar wannan baiwar Allah

 

Rahotanni sun Tabbatar An sami nasar kama shaidanin bokan da ke aikata kalar wannan Mummunar abu Yanzunnan zamu saka maku cikarken Bidion abu da ya faru da wannan Baiwar Allah ga cikarken Bidion ūüĎá

DANNA NAN KAGANI 

 

Allah yakara shiryamu Al’umma Umma muna fatan kunga abunda ya faru daga farko har karshe Lamari Sai Addu’a Anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button