Labaran Duniya
Karshan Rayuwar Barayin Akwatin Zabe Yazo Anyi Nasarar

Kisan,gillar Anyi Nasarar Kawo karshan rayuwar matasan da Sukazo satar akwati
Dama ance wanda baiji bariba idan yaji bugu zai magantu Yan Zunnan An kashe wasu matasa barayin Akwatin zabe
Jami’an Tsaro dama sun fada dun kara cewa duk wanda yace baxa’a zauna lafiyaba shima bazai zauna lafiya ba
Wannan abu ya farune a cikin jahar Imo kamar yadda Rahotanni suka Tabbatar Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a dan gane da Halinda ake ciki