Labaran Duniya

Karshan Shaidanu Yaxo Anyi Nasar Kashe Manyan Barayi Kalli Video Yadda Aka Halaka Wadannan Shedanu

 

Komai Yayi Farko Dama Watarana dole aga karshansa Masha Allah Yanzu Yanzunnan Anyi Nasarar Kawo karshan mutanan banza masu tada zaune tsaye

Rahotanni Dadumiduminsu Sun Tabbatar Da Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta sami nasar harbe wasu mutane 2 da ta ce sun kware wajen baiwa yan ta’adda makamai, a hanyar Gumi zuwa Anka da ke jihar, dauke da manyan makamai daga jihar Taraba wannan nasara nasa Al’umma acikin farin ciki mai tarin yawa

 

Matsalar tsari itace babbar matsalar dake addabar Al’umma musamman yankin Zamfara, Kaduna, Katsina, da sauran wajaje dadama

Al’umma sunji dadi da samun nasar kawo karshan wadannan miyagu wadanda suka hana mutane rayuwa acikin yanayin farinciki

 

Alhamdulillah Anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button