Labaran Duniya

Karshan Tsinanna Yazo Kowa Ya Huta Da Azabarki Muguwar Da Take…

Alhamdulillah dama ance komai yayi farko dole watara sai yayi karshe Allah ya tonama muguwar mace asiri dumu duma an kamata munzo maku dauke da Cikarken Bidiyon a dangane da wannan babbar Nara ta kawo karshan wannan shaidaniya

 

Dama Kowa ya gaji da wahalar tashin Hankalin yan Bindinga wannan mata ta kasance kashin bayan yan Bindinga ma’ana mai taimaka masu da kayayyakim Rayuwa da bayana sirri ta jima tana aikata wannan mugun abu yau ta fada hannu ku tsaya ku kalli Cikarken Bidiyo

Rahotanni Sun tabbatar an sami nasar kama Wannan Muguwa a kasar Niger wanda yanzu haka tana hannun Jami’an Tsaro ana cigaba da gudanar da Bincike domin a zakulo sauran miyagun abokan tada zaune tsayan nata

 

Al’umma sunyi matukar Farinciki a lokacin da rahotan kama wannan mata ya isa garesu duba da irin miyagun abubuwan da take aikatawa wannan Bidiyo dake kasa shine cikarken wannan Rahoto a dan gane da kama wannan Minahika ga cikarken Bidion 👇

DANNA NAN KAGANI

Allah ya kara shiryamu muna fatan kun kalla daga farko har karshe kunji kunga kaf abun ke faruwa dama ance komai yayi farko dole watara sai yayi karshe

Alhamdulillah Al’umma anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode muna tare daku a kowane lokaci

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button