Kisan Gilla Innaillahi Barayi Sun Haura Ta Katanga Sum Kasheshi Kisan Gilla Har Gida

Qalu Innaillahi Wa’innailaihirraji’un Yanzu Yanzunnan Rahotanni ke Tabbatar Da Mutuwar Wanna Bawan Allah Sakamakon kisan Gilla Da Barayi su kaima wannan bawan Allah
Wannan Mummuunan labari na kisan wannan bawan Allah yayi matukar tada hankalin mutane
Rahotanni Sun tabbatar wannan mummunan abu ya farune a garin Zuru Dake Jahar Kebi
Yanzu hakadai Allah ya karbi Rayuwar wannan Bawan Allah
Allah ya gafartamasa Sannan Allah ya saka masa
Jami’an Tsaro sun fara gudanar da binciken gaggawa domin kama wadanda suka aikata wannan mugun abu
Yan Uwa sunyi kuka sun zumabar da Hawaye Dama dai Komai yayi farko dole watara yanada iyaka
Al’umma anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana Mungode