Labaran Duniya
Komai Yazo Karshe Videon Kai Tsaye Sakamakon Zaben Shugaban Kasa Bola Tinubu Yayi……

Videon Sakamakon Zaben Shugaban Kasar Nigeria Kai tsaye yanzu haka an Fadi sakamakon kimanin jahohin Nigeria 23 Cikin 38 ku tsaya ku kalli Cikarken Bidiyo
Rahotanni sun Tabbatar hukumar zabe ta kasa Inec na cigaba da bayyana sakamakon zaben Na Shugaban kasa kai tsaye a Office nasu dake Birnin Tarayya Abuja
Ku tsaya ku kalli wannan Video Dake Kasa domin ji da ganin yadda Sakamakon Zaben Shugaban kasar ke bayyana ga cikarken Bidion 👇
DANNA NAN KU KALLI CIKARKEN BIDIYOÂ
Allah yasa mudace Allah ya zaba mana mafi Alkhairi shine fatar mutane Al’umma Ananne zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a dangane da wannan Lamari na babban zaben Shugaban kasa