Labaran Duniya

Kowa Ya Huta Da Sharrin Shaidani Mai Raba Mutane Da Imaninsu Video Yadda Akaci Uwar Shege

Abunda ka shuka shi zaka girba Alhamdulillah Anyi Nasarar kama Boka Mai Zina da matan Aure harvyayi masu ciki  Dama Ance Abunda Ka Shuka Shi Zaka Girba babu ta yadda zaka Zabi Aikata mugun abu  Rayuwarka Tai Tsawo

Wannan lamari yayi matukar fusata mutane sakamakon yadda wannan mugun bawa ya gina rayuwarshi wajan Raba mutane da Imaninsu

Mata da yawa suna zuwa wajanshi neman taimako yayinda mace taje yakan bukaci saita kwana dashi ma’ana yayi zina da ita kana bukata zata biya haka kuma ke faruwa

 

Rahotanni Sun nuna har matan Aure na zuwa yana zina dasu Iyaye mata kankai yayansu mata neman taimako yayi zina dasu A yau Allah ya tonamashi Asiri

Wannan Tonan asi ya farune bayan wata Budurwa takai kararsa yayi mata ciki yanzu haka cikin yakai wata bakwai kuma tatabbatar da Mahaifiyarsa takaita wajansa

 

Yanzu haka ya fada hannu sannan ya Amsa lefinshi duk dadai yace sharrin shaidanne

Ku tsaya ku kalli wannan Video Dake Kasa domin ganin yadda wannan Rigima ta kaya Allah yakara shiryamu ga cikarken Bidion 👇

Alhamdulillah Anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba da bibiyar wannan shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button